An soma gudanar da gasar lashe hammata ta Duniya a nahiyar Turai

Gasar lashe Hammata

Wannan ita ce gasa marar dadin kallo da ake gudanarwa a yankin turai. Ana shirya gasar ne duk shekara sannan wanda yayi nasarar lashe Hammata mafi yawa batare da yamutsa fuska ba.

Ko kuma takaishi ga amai to shine yayi nasara.. Sannan wanda yayi nasara yana tafiya da a kalla dollar amurka million 2 da rabi kimanin kudin Nigeria naira billions 2 da million 500

Shin kaima zaka iya shiga a fafata da kai a wannan gasa?

✍️ Salim Yunusa

Views: 83

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *