Da aure na ya mutu gara babana ya mutu—Nafeesat

Da aurena ya mutu gara babana ya mutu inji budurwa

YANZÚ – YANZÙ: Shugaban ƙasar Nigeria, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nada Ola Olukayede a matsayin sabon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta EFCC.

Wannan na zuwa ne bayan dakatar da tsohon shugaban hukumar, Abdulrasheed Bawa.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *