Sheikh Young Sheikh yace suk wanda baya Maulidi ba musulmi bane

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour a zaben daya gabata Peter Obi ya yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya wanke kansa ta hanyar “gayawa ‘yan Najeriya wanene shi.”
A cewar Obi lamarin takardun Tinibu ya zubar da kimar ‘yan Najeriya a duniya.”
Obi ya ce “‘yan Najeriya sun cancanci sanin ainihin abun da ta shafi shugabansu.”
Ya kara da cewa: “Ya kamata shugaban kasa ya fito fili ya bayyana sunansa, shekarunsa, inda ya yi makaranta da wadanda ya yi makaranta tare da sauran su.
Yace ikin girmamawa, ina rokon ka fiti ta yi mana bayani akan wannan batu a yanzu.”
Meye ra’ayin ku?
Views: 17
