VIDEO: “Ina son ƴan Najeriya musamman ƴan Arewa su tara min kuɗi don yiwa Tinubu waƙa”—Rarara

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

WATÀ SABÙWA: Bana Shakka Ko Kaɗan Mutanen Najeriya Musamman Yankin Arewa Zasu Iya Tara Min Kuɗi Domin Na Yiwa Asiwaju Bola Ahmed Tunibu Waƙa Saboda Soyayyar Da Suke Yi Masa, Cewar Dauda Kahutu Rarara

Shin ko kana cikin waɗanda Rarara yake cewa zasu iya tura masa kuɗi domin ya yiwa Tunibu waka?

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *