An tono Kabari an sace gawar dake ciki

An Tona Ƙabari An Sace Gawar Dake Ciki:

An tone wani ƙabari kuma an sace gawar da aka binne a akwati.

An bayyana a wurare da dama cewa akwai wasu barayi da ke satar akwatuna da gawa. Hakan dai yana faruwa ne a yayin da waɗansu gurbatattun mutane ke amfani da gawar domin biyan buƙatar su.

Hakan ya faru ne a Oyo Jihar Akwai bom.
A yayin da mutane ke biyan kuɗin filin da ake binne gawarwakin ƴan uwansu da tsada.

Hakan dai yana faruwa a wurare dabam-dabam, a faɗin nahiyar Afrika da kewaye

“Lalacewar kaburbura ya hada da ganganci na barna, ko sata ko lalata a wuraren da mutane ke shiga ciki: wannan ya hada da kwace jikin mutum, an dade ana daukar haramcin tozarta ko kuma keta kaburbura ko alamomin kaburburan, kuma An haramta yin hakan a dokance,

By za studio.opera.com.

Views: 57

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *