An yankewa matar da ta bada umarnin yiwa musulmi kisan gilla hukuncin zama gidan yari

Tsohuwar hambararriyar shugaban Kasar Myanmar Aung San Suu Kyi an yanke mata hukuncin zaman shekaru 4 a gidan yari tun bayan da sojoji suka hambarar da gwamnatin ta.

Wannan matar itace wacce tabada umarni aka yiwa Musulmai ‘yan kabilar Rogingya kisaan kare dangi akaci zaraafin ‘yan uwa Musulmai a Kasar.

Gashi yanzu bata kan mulki, zata tafi gidan yari, Musulunci da Musulmai na nan zai cigaba da yaduwa a cikin Kasarta.

Muna fatan Allah Ya kara wa Musulmin Rohingya hakuri da nasara da kokarin tsayuwa akan addininsu.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *