Yadda wani fasto ya tabbatarwa mabiya cocinsa cewa; an masa hawayin mata su riƙa goyasa suna zagawa da shi a harabar cocin.
Irin waɗannan abubuwan sun daɗe suna faruwa a faɗin duniya, shidai wannan fasto yace an masa wahayi da mata su rinƙa giyashi suan zagaye harabar coci dashi, amma bai faɗi falalar da su matan da suke goya shi zasu samu ba.
shin ya kuke jin labarin abubuwan da wasu fasto ɗin suke yi? Zaku iya aiko mana da rahotanni a duk inda kuke.
Views: 14
