VIDEO: ” tirƙashi zazzafan faɗa tsakanin hajiya Nafisa da Nana izzar so”

Kasancewar ita rayuwa babu yan za’a yi ka iya tafiyar da ita kai kaɗai, dole sai kayi mu’amala da sauran mutane.

Zaka rinƙa haɗuwa da mutane kala-kala, wasu su bata maka rai wasu kuma su faran ta maka.

Ti amma abinda yafi alkhairi shine kayi haƙuri a duk halin da ka shiga, domin shine ribar zaman duniya

Wanna nan zazzafar gaba dama an daɗe ana yinta, a cikin shirin Film ɗin izzar so, to a ƙarshe dai yanzu abin ya fito fili.

Ku latsa wannan jan Link ɗin domin ku ga yanda ta kasance 👉👉👉👉👉LINK

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *