ANNABI SAW ya ce idan kana yin wannan aikin duk irin saɓon da kake yi sai ka shiga Aljanna—Maƙari

MANZON ALLAH SAW ya ce duk mutumin da kaga yana yin Alwala ya zauna yana jiran a kira Sallah, to ko da ka gan shi yana aikata wani aiki na saɓo a fili to kar ka yanke masa hukunci ko kuma ka zarge shi domin kuwa in dai maganar Imani ne to ya sha gabanka ya wuce ka fintinkau.

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *