Arzikin dake arewa ya nunka na kudancin Najeriya—Hamza Almustapha

Hamza Almustapha, tsohon dogarin marigayi janar Sani Abacha ya ce maganganunsa ba lallai su yi wa wasu dadi ba amma hakanan zai yi, a wata hira da Tambarin Hausa TV su ka yi da shi.


Ya bayyana yadda wasu manyan kasashen duniya suke da hannu a kulla wa Najeriya makirce-makirce don su saci ma’adanai.

Kamar yadda ya bayyana.

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *