Auren wuri maganin Zinar wuri “Labarin yadda ƴar shekara 13 ta haifi ƴan 2 a jihar Kaduna”

Wata mata ƴar kinanin shekaru 13 ta haihu inda ta samu ƴan biyu bayan an mata auren wuri.

Likitici a jihar Kaduna sun ce matar ta wahala sosai kafin ta haihu saboda ƙarancin shekarunta.

Auren wuri dai wata al’ada ce da gwamnatoci ke yaƙi da ita a wasu ƙasashen Duniya.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *