Ƙasashen larabawa sun daina siyan kayan ƙasar Indiya saboda kisan musulman da take yi

Kisan da ƙasar Indiya ke yiwa al’ummar musulmi ta sa ƙasashen Larabawa sun daina siyan kayan…

Wata matar aure ta bayyana cewa duk bayan wata sai ta yi gwajin cutar HIV saboda ta auri mazinaci

Ke duniya ina zaki damu? Neman matan da mijinta ke yi ya sa har ta bayyanawa…

Amurka ta ce bata yarda Najeriya ta yaƙi ƴan bindigar daji da jiragen da ta siyar mata ba

Ba mu yarda a yaki ‘yan fashin daji da sabbin jiragen yaki na Super Tucano A-29…

Wani matashi ya rataye kansa a jihar Kano saboda ƙuncin rayuwa

Wani Matashi Ya Rataye Kansa a Kiru Dake Jihar Kano Wani matashi ya hallaka kansa ta…

Jerin ministocin da Buhari zai ƙara kora daga aiki.

Gwamnatin tarayyar Nijeriya na shirin korar wasu ministoci daga bakin aikinsu sakamakon zargin da ake yi…

Yadda zaku yi tracking ɗin wayar ku da ka sace cikin sauƙi don kama ɓarawon

Amfani da fasaha na zamani ya sauƙaƙe sashin sadarwa ya zama mai sauƙin amfani, tare da…

Ni ba musuma bace amma ina matuƙar ƙaunar ANNABI MUHAMMAD SAW

Ni Ba Musulma Ce Ba, Shauƙin Soyayar Da Musulmai Suke Yiwa Annabinsu Ya Birgeni, Shi Yasa…

Ku kalli yadda ake ɗaukar cigaban shirin film ɗin A Duniya kashi na 42 season 5

Jarumin shirya finafinai Hausa Tijjani Asase ya ɗora wani ɗan taƙaitaccen hoton bidiyo a shafin sa…

Yau ake cika shekaru goma da kashe tsohon shugaban kasar Libya—Muhammad Gaddafi

Yau ake cika shekara 10 da yi wa Gaddafi kisan gilla Ga rahoton sashin Hausa na…

Ɗan kasuwa ya ƙwace motar kwamishina saboda ya kasa biyan bashin buhun shinkafa

Dan kasuwa ya kwace motar Kwamisshinan Gwamna Tambuwal saboda ya karbi bashin Buhun Shinkafa ya kasa…