LABARI DA ƊUMI-ƊUMI: Jami’an FBI sun sauka Najeriya domin kama Abba Kyari

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Jami’an Tsaron FBI Na Ƙasar Amurka Sun Zo Najeriya Suna Neman A Basu Abba…

Don Allah duk mutumin da ya kai shekaru 50 ya daina zuwa Masallaci Sallah—Elrufai

Bana Zuwa Ko Masallacin Juma’a Kullum Ina Cikin Ofis Dina ~ Gwamna El-rufa’i Daga: Barrista Nuraddeen…

An saki jagoran yan Shi’a malam Alzakzaky da matarsa Zeenat

YANZU-YANZUKotu ta wanke Malam Zakzaky daga dukkan tuhumomin da aka masa ta bada umurnin a sake…

Tsohon Gwamnan Kano ya umarci masoyansa su kauracewa shafukan Sahara Report

Wani magoyin bayan tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon sanatan shiyyar Kano ta tsakiya a majalissar…

“Yau za’a gurfanar da Abduljabbar gaban Kotu”

GDAGA SHAFIN ASHABULKAHFI GAME DA ZAMAN SHARI’AR DA ZA’A FARA TSAKANIN DR SHEIKH ABDULJABBAR KABARA (H)…

“Yan bindiga sun sako mutanen da suka kama a matsayin barka da Sallah”

Jaridar Katsina Post ta bada rahotin cewa “Yan bindiga sun sako mutum 4 daga daji matsayin…

Shahararren malamin addinin Islama a Najeriya ya koma kirista

WANI MALAMIN ADDININ MUSULUNCI A NAJERIYA YA KOMA ADDININ KIRISTA: Ahamd Amadi ya bar addinin musulunci…

Malaman Izala sun nemi gwamnati ta cire Makari daga limancin central Mosque

Idan baku manta ba a karshen makonnan ne wata muhawara mai zafi ka barke tsakanin malamn…

Shaekh Karibullah ya nuna gashin ANNABI SAW da yace yana aje da shi

Wannan shine gashin ma’aikin Allah ANNABI MUHAMMAD SAW da Sheakh Karibulla Sheakh Nasiru Kabbara ya nunawa…

Almajiran Abduljabbar sun janye labarin rashin lafiyarsa

Almajuran Sheakh Abduljabbar Sheakh Nasiru Kabbara sunyi mi’ara koma baya inda suka janye labarin da suka…