
Wannan shine gashin ma’aikin Allah ANNABI MUHAMMAD SAW da Sheakh Karibulla Sheakh Nasiru Kabbara ya nunawa duniya, idan baku manta ba dama shehin malamin yayi ikirarin cewa yana adane da gashin na ma’aikin Allah ANNABI MUHAMMAD SAW.
To har ta kasance dai gashi ya nuna gashin a cikin wannan kwalbar mai dauke da ado, “A ina Sheakh Karibullah Sheakh Nasiru Kabbara ya samu gaahin ANNABI MUHAMMAD SAW? Amsa a nan ita ce.
A lokacin mahaifinsu Sheakh Nasiru Kabbara yana a raye ya taba zuwa har kasar Saudiyya inda har ya ziyarci gidan adana kayan tarihi kasar kuma a nan ne aka girmama shi da gashin ka ANNABI MUHAMMAD SAW inda aka girma a shi da wannan bayan ya koma ga ALLAH sai Karibullahi ya gaji gashin.
Views: 36
