Ba za mu sake bari a ci mutuncin ANNABI SAW ba—in ji shugaban kasar Rasha

A cewar shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, cin mutuncin Annabi Muhammad (SAW) bai nuni da cewa hakan ‘yancin dan adam ne.

https://apahausa.com.ng/labari-da-%c9%97umi-%c9%97umi-sadiya-haruna-ta-saki-bidiyon-lalatar-da-aka-yi-da-wata-%c6%b4ar-film/

Kamar yadda Tashar CRUX ta YouTube ta wallafa a shafinta.

Da yake bayani a wajen taron manema labarai da ya gabatar a ranar Alhamis,.

Putin ya ce cin zarafin Annabi Muhammad (SAW), ya sabawa ‘yancin addini, kuma ya sabawa mutanen da suke bin addinin Musulunci.

https://apahausa.com.ng/labari-da-dumi-dumi-miji-ya-kama-matarsa-na-turawa-tsohon-saurayinta-bidiyon-ta-tsirara-a-whatsapp/

Views: 45

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *