Masu karin magana na cewa, mata adon gari kamar dai yadda kuka riga kuka sani shafukan yanar gizo gizo wato Social Media.
Ko kuma in ci shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media, sun yi shura wajen kawo maudu’i kala kala.
Sannan sukan zo da wani salo na ban mamaki ko ban dariya kai har da ma ban takaici da ban haushi, wani lokacin ma sukan zo da abubuwan ban al’ajabi.
Ƴan mata da samari kan baje kolinsu don samun mabiya wato followers inda ko wane ɓangare ke bayyana abinda ke a ransa.
Aisha Ibrahim ɗaya ce daga cikin ƴan matan da suka amfani da shafin sada zumunta na Twitter, ta yi wani rubutu mai ɗaukar hankali inda ta bayyana cewa “Allah kasa kar na auri dan iska bansaniba”
Kamar yadda zaku gani daga ƙasa a jiki screenshot ɗin.

Sai dai bayan wannan rubutu mabiyanta sun yi cha inda suka dunga yi mata comments daban daban kamar haka.

Views: 36
