Ba zaka taɓa zama Minista a Najeriya ba sai kayi shirka da Allah—Pantami

Wasu maganganun da Dr Isah Ali Pantami ya yi a zamanin baya kafin Allah ya jarabce shi da shiga siyasa.

Malamin ya taɓa cewa ba za ka zama minista a Najeriya ba sai ka yi shirka da Allah.

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *