
Saƙo daga Fa’iziyya D Sulaiman matar da tayi ƙaurin suna wajen binciko masu lalurori kala kala tare da tallafa musu.
Kamar yadda na ke ta fada muna ganin matsaloli kala-kala, amma wani idan ka gani sai ka yi kuka.
Wannan baiwar gabanta ne ya zazzago waje tsahon lokaci yana waje saboda babu kudin da za a yi mata aiki.
Duk da cewar mijinta ne ya Musuluntar da ita ya rasu kuma, yan’uwanta wadanda ba Musulmai ba sun dauketa suna jinyartar, sai dai yanzu da karfinsu ya kare suka kira wata kawarta suka ce kuma musulmi ku yi na ku taimakon mun yi karfinmu ya kare.
Wannan yar’uwarmu ce gaba daya, mu taimaka mata don Allah, ni dai na jima video na mara lafiya bai sani kuka ba don ma fara sabawa amma wannan ya sani.
Ga Wanda za su taimaka za su iya tura taimakonsu ta account dinmu 0109299375 Diamond/acces, Creative Helping Needy Foundation Ko 0127121207 Gt bank Fauziyya Danladi Sulaiman.
Ga masu neman Karin bayani za su iya tuntubarmu ta WhatsApp ko message ko kiranmu ta 07037147070.
Allah ya ba ku ikon taimakawa ko da tayamu yadawa ne amin.
Views: 52
