
Bamu taɓa saduwa da mijina ba amma yaranmu huɗu
Bamu taɓa saduwa da mijina ba amma yaranmu huɗu
Chikwendu ta bayyana cewa bata taba kasancewa a zaman aure da Fani-Kayode ba saboda bai biya kudin aurenta ba.
Tsohuwar sarauniyar kyawun ta bayyana cewa aurenta da Fani-Kayode yana cike da bala’i.
Tashin hankali a cikin gida, wulakanci a idon duniya, da rashin kusantar juna saboda rashin iya tabuka komai a jima’i da dai sauran matsaloli.
A cewar Chikwendu uwar ‘ya’ya hudu, ba za ta iya sake zama da dan siyasar ba.
Daga nan sai ta bukaci a mayar mata da kadarorinta da ke gidan Fani-Kayode.
Views: 11
