Bidiyo: Kalli yanda aka kama masu siyarwa da mutane naman matacciyar saniya

innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu An Kama Wasu Matasa Da Suke Siyarwa Da Mutane Naman Matacciyar Dabba…

A yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna video ya kasance kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa sunyi Allah Wadai da wadan nan bayin Allah.

waɗan nan mutane dai sun daɗe suna aikata wannan mummunar sana’a a yayin da suke shiga daji suna ɗakko gawar shanun da suka mutu, sannan sai su yayyanka naman su shigo cikin gari suan sayarwa da mutane.

An daɗe ana ɗana ma Waɗannan mutane tarko, to amma a wannan karon anyi nasarar kama su a hannu.

source: digitalskil.com

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *