BIDIYO: “yadda mahaifiyar Abba gida gida ta tayashi murnar lashe zaɓe gwamnan jihar kano

A ranar Asabar ne dai aka gudanar da zaɓen gwamnonin Najeriya da najalisun jiha.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Abba Kabir Yusif ( Abba Gida-gida) na jami’yar NNPP Yayi nasarar lashe zaɓen Gwamnan jihar Kano.

Mahaifiyar Abba Gida-gida tayi murna sosai da nasarar da ɗan ta ya samu.

Views: 81

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *