Rarara ya taya Abba gida-gida murna tare da alƙawarin Sabuwar wakar Abba ne a Kano.

Rarara ya taya Abba gida-gida murna tare da alƙawarin Sabuwar wakar Abba

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa; Dauda Kahutu Rarara ya taya Abba Kabir Yusuf murnan lashe zaben kano ta wayar Salula, inda yayi alkawarin sabuwar waka mai dan karen dadi mai taken: “Abban ne a Kano ni na wuce Abuja.”

Source Alfijir hausa

Views: 112

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *