Bidiyon da ya jawo Adam A Zango ya kori Umme Rahab

A farkon makon nan da muke ciki ne rahoyanni ke cewa jarumi Adam A Zango ya fitar fa Umme Rahab daga cikin shirin film dinsa na Farin Wata Sha Kallo, wanda wasu shafukan daban daban.

Suka rrika yada jita jitar cewa bidiyon rawar ta wanda ta fitar a shafinta na TikTock ne ya jawo mata matsala inda Adam A Zangon ya cire ta amma a zahirin gaskiya ba haka lamarin yake ba domin kuwa.

Babu wwani bidiyo da jarumar ta fitar wanda har zai iya jawo mata wata matsala da masoyanta ko kuma a bangaren sana’arta hasali ma binciken da aka yi ya nuna cewa jarumar ce bisa radin kanta.

Ta ffita daga film din saboda ana sa ran aure za tayi nan ba da dadewa ba, muna mata fatan alheri.

Views: 22

One thought on “Bidiyon da ya jawo Adam A Zango ya kori Umme Rahab

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *