Zango ya bayyana fuskar wacce zata maye gurbin Ummi Rahab

Kalli sabuwar jarumar da ta maye gurbin Ummi Rahab a cikin fim din Farin Wata

Daga Manuniya

Manuniya ta ruwaito ana rade-radin wannan itace sabuwar Jaruma mai suna Fatima Joly wacce ta gaji jaruma Ummi Rahab a matsayin Diana Karama a cikin shirin fim din Adam A. Zango mai dogon zango wato Farin Wata.

Canza jarumar ya faru ne a sakamakon rikicin da ya barke a tsakanin jaruma Ummi Rahab da ubangidanta Adam A. Zango inda nan take ya cire ta a fim din nashi.

Views: 16

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *