
Kamar yadda kuka sani wasu rahotanni daga shafuka daban daban sun nuna cewa fitacce kuma shahararren jarumin shirya fina finan Hausa na Kannywood wato Adam A Zango, ya kori daya daga cikin jaruman da suka taka rawar gani a cikin shin film dinsa na Farin Wata Sha Kallo.
Wacce aka fi sani da Umma Rahab, sai dai jarumin bai bayyana dalilin daukar wannan mataki ba amma mun yi kokarin jin ta bakinsa, gabanin hada wannan rahoto amma yaci tura.
Zamu cigaba da bibiyar labarin don kawo muku cikakken abinda ke faruwa.
Views: 12
