Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
TURKASHI: Kimanin Naira Bilyan 15 Aka Baiwa Fitacciyar Mawakiyar Kasar Amurka, Rihana Domin Ta Nishadantar A Bikin Dan Gidan Wanda Ya Fi Kowa Kudi A Nahir Asiya.
Bikin ya samu halartar manyan masu kudin duniya kamar su Bill Gate da Mark Zuckerberg da dai sauransu.
Views: 107
