Bincike ya nuna cewar Mata masu hujen hanci suna da kyau da haƙurin zaman Aure

Bincike ya Nuna Cewar Mata Masu Hujen Hanci Sunfi Kyau da Haƙurin Zaman Aure.

Kasancewar mata sune abokan rayuwar namiji, sannan kuma sune duk wani jindaɗin namiji da kwanciyar hankali.

Hakan ne yasa kowane namiji yake iya bakin ƙoƙarin sa wajen ganin ya samu mata ta gari ta yanda zai gudanar da rayuwar sa cikin kwanciyar hankali da walwala.

Sai dai su mata sun rabu kashi daban-daban, wasu farare, wasu baƙaƙe, wasu dogaye, wasu gajeru, wasu masu ƙiba, wasu marasa ƙiba, sannan kowacce da irin halinta.

Kowane namiji yanada burin irin wacce yake so ya aura domin ya more rayuwar sa.

Saidai bincike ya nuna cewar mata masu Hujen hanci suna da matuƙar kyau ga kuma Haƙurin zamantakewa, da kuma zaman Aure.

Created by Hilal Haruna

Views: 37

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *