Budurwa ƴar ƙasar Pakistan tace zata bada kyautar $20,000 ga duk ɗan Najeriyar da zai Aureta

Wata budurwa ƴar asalin ƙasar Pakistan mai suna Kwaise Umar ta bayyana cewa tana son auren baƙar fata ɗan Najeriya.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Budurwar mai kinanin shekaru 23 ta ƙara da cewar zata bada kyautar $20,000 ga duk ɗan Najeriyar da ya amince ya aureta.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Kwaise Umar da ke aiki da hukumar bada agaji ta majalissar ɗinkin Duniya a Abuja ta bayyana haka ne a shafinta na Instagram.

Views: 33

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *