“Ina so maza su ƙara Aure ne saboda matan munyi yawa.
“Ya kamata mai mace ɗaya ya ƙara ta biyu, mai mace ta biyu ya ƙara ta uku, mai mace uku ya rufe ƙofa, domin muma a samu mu shiga daga ciki
~ Cewar Zainab Umar Yar Adamawa
© AMINTACCIYA
Views: 15