Buhari Allah ya isa ina kira ga limamai da su gudanar da alƙunut gobe Juma’a—Bulama Bukarti

Shahararren lauyannan mai karatun digirin digirgir a ƙasar Birtaniya, Dr. Bulama Bukarti ya nemi malamai dasu yi alƙunutu akan shugaba Buhari.

Kamar yadda ya wallafa a shafin sa na facebook.

Yana mai cewa, Ga masu tambayar cewa me za su iya yi, wa zai iya fitowa zanga-zanga ko zaman dirshan?

Wa zai iya shirya al-kunutu gobe Jumu’ah? Kowa ya shirya abinda zai iya a inda yake. Mu ma nan muna tattaunawa akan abinda zamu shirya.

Buhari Allah Ya Isa in ji shi.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *