Buhari ya ƙaddamar da sabbin kuɗaɗen Internet na e₦aira a Najeriya

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da sabbin kuɗaɗen internet na ƙasar mai suna e₦aira.

A wani ɗan taƙaitaccen biki da aka gudanar a fadarsa da ke Abuja, wanda ya samu halartar manyan masana tattalin arzikin kasar.

Da kuma gwamnatin babban bankin ƙasar na CBN, a yayin ƙaddamar da sabbin kuɗaɗen, shugaban ya bayyana cewar yana fatan waɗannan kuɗi su kawo cigaba ga tattalin arzikin ƙasar.

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *