
Rahotanni daga kasar Jamhuriyar Niger Muhammad Bazoum, ya bada umarnin karya farashin buhun shinkafa a kasar inda ya ce daga yanzu buhun shinkafa ya koma kudin sefa jikka 7 da rabi wato 7,500FCEFA kimanin naira dubu 6,600NGN.
Dama dai a makon daya gabata ne gwamnatin kasar ta sanar da cewa ta bawa yan kasuwar kasar umarnin karya farashin kayan masarufi a fadin kasar, sai kuma gashi yau an soma ganin umarnin a aikace.
Tuni dai al’ummar kasar suka fara shewa tare da murna kan wannan mataki da gwamnatin kasar ta dauka, sai dai a nasu bangare yan Najeriya, sun fara bayyana ra ayinsu inda suke cewa wata miyar sai dai a makwabta.
Menene ra’ayoyinku.
Views: 98

Allah yasa Nigeria tayikoyi dakasar Niger
Kuma asami price control aduk fading kasar
Allahumma Ameen.
Muma Yan Nigeria muna fatan Ganin wanan ran
Shuba baifi shugaba ba sbd Yadda shugan kasar amerika yake da karfin mulki akasar shi haka na Nigeria yake da karfin mulki akasar mu Nigeria sai dai ni talakkane Amma har Yanzu Banga karfin mulki da Adalchiba akasata Nigeria Amma Dan Allah idan kagama karantawa inaso kafahimceni cikin sauki
Mashallah gaskiya buhari yayi koyida ayyukan bazooum na Niger
To mums iyan najeriya Allah yakawomana shugaba mai tau say in talaka kamar shugaban kasar nejar
Wani miyan sai a makobta dama dai shuga buhari yayi koyi da abinda shugaban kasar nijer yayi
Allah katausayawa yan Nigeria
Ameen ya Allah
Allah yasa najeriya ita ma ta aiwatar da hakan da gaggawa.
Allah kabawa shuwagabanninmu damar koyi DA bazum
Muma Nigeria Allah ya kawo mana sauki.
Muma Nigeria Allah ya kawo mana sauki.
Allah sarki talakan Nigeria mukan Killin namu karuwa yake
Nima zanso haka akasata Nigeria, Amma musani kananan manoma Irina baza mutabajin dadin karyewar farashin kayan qamuke producing ba. Ya dace gwamnati tasa baki wajen sayen kayan talaka da tsada inyaso daga baya gwamnati ta Sanya wa talakawan kasa anata farashin mai sauki
Allah sarki, wata miyar sai dai a makota….
Masha Allah da fatan Allah ya saka masa da alkairi