Da gaba na ya mutu gwara zuciya ta ta mutu murus kai gara zuciyar kowa ta mutu a Duniya—Kabiru

Bayan mun wallafa ra’ayin wata fitacciyar mai amfani da shafin Twitter wacce tace “Da zuciyar mutum ta mutu gara gabansa ya mutu” mun samu mabanbanta ra’ayoyi daga mabiya shafinmu na sada zumunta

Inda wasu ke goyon bayan ra’ayinta wasu kuma suna cewa da sake ga ra’ayin ɗaya daga cikin manyan mabiyanmu wato Top Fans

Views: 64

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *