Dalilin da yasa nace ni ba cikakkiyar budurwa bace—Rahma Sadau

Shafin sabuwar duniya ya ruwaito cewa fitacciyar jarumar fina finan Hausa ta Kannywood wacce ta yi fice wajen jawo ce-ce-ku-ce.

A shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media Rahma Sadau, ta bayyana cewa ita ba cikakkiyar budurwa bace kamar yadda kuke gani a jikin hoton labarin.

Fitacciyar Jarumar Kannywood Rahama Sadau ta bayyana cewa ita ba cikakkiyar budurwa ba ce, ta jima da rasa budurcinta ba kuma ta hanyar aure ba.

Ta ce” Kowa da irin dabi’arsa, ni ba na munafunci cikin lamurana, na rasa budurcina tuntuni, ban taba yin aure ba, amma ba zan iya lissafa ko sau nawa na zubar da ciki a jikina ba.”

Mene ra’ayinku?

Views: 27

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *