Darajar Jakuna na ƙara ɗagawa a ƙauyuka sakamakon hauhawar farashin man fetur

Darajar Jakuna na ƙara ɗagawa a ƙauyuka sakamakon hauhawar farashin man fetur.

A yanzu haka dai suma Jakuna farashin su yayi tashin Gwauron zabi a kasuwannin ƙauyuka.

Ga yadda farashin su ya kasance.

Babba ₦50k

Matsakaici ₦30

Ƙarami ₦20

Farashin dai ya ƙaru ne sakamakon tsadar Man Fetur.

Views: 93

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *