An gano wata tutar kasar Rasha da aka zana a kusa da wani mutum-mutumin “The Little Mermaid” na Denmark a ranar Alhamis
‘yan sanda sun ce ya farune a babban filin shakatawa na #Copenhagen kuma sanannen wurin yawon bude ido.
Har yanzu dai ba a san ko su waye ke da hannu a lamarin ba, in ji kakakin ‘yan sandan.
Denmark ta kasance mai sukar lamirin kasar Rasha tare da wasu kasashen yammacin duniya bayan mamayar kasar Ukraine a bara.
Views: 33
