“Dokar hana Sahu a gaban Liman ta fara aiki a Masallacin fadar Zazzau dake Zariya

A Sallar Juma’a Dokan Hana Sahu Shiga Gaban Liman Yafara Aiki A Garin Zariya.

Kusan a ko’ina yazawa mutane jiki yin sahu gaban masallaci , ko wucewa gaban liman, Tuni dai dokan hana yin sahu agaban liman yafara aiki a Babban masallaci Juma’a dake kofar fadan zazzau.

Ajiya anga yadda jami’ai da yan agaji suka runka maida mutane baya su dauko sahu mai makon yadda akasaba kawai mutum sai zauna gaban masallci (gaban liman) dasunan yana bin jam’i.

Dayawan mutane musamman malamai sun nuna hakan yayi a shari’a, cewa; mustahabi ne yin sahu gaban liman, sabanin amatan mutane naganin haka wani sabon abu ne .
source alfijir hausa

Views: 2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *