Don Allah duk mutumin da ya kai shekaru 50 ya daina zuwa Masallaci Sallah—Elrufai

Bana Zuwa Ko Masallacin Juma’a Kullum Ina Cikin Ofis Dina ~ Gwamna El-rufa’i

Daga: Barrista Nuraddeen Isma’eel

“Shekaruna sun kai sai yasa Bana Zuwa ko Masallacin Juma’a inka ganni daga gida ne sai ofis, saboda idan wannan cutar ya kwantar dani karshenta wani ya cutu a dalilina.”

“Gwamnan ya yi kira ga duk mutumin daya san ya kai shekaru 50 daya killace kan shi a cikin gidansa ya kuma kauracema Zuwa masallacin Juma’a domin dakile kara yaduwar wannan cutar ta koronabairos.

“Mai girma gwamnar jihar kadunan yayi wannan bayaninne a cikin wani jawabinsa na bidiyo da manema labarai suka yi dashi domin wayarma da al’ummar jihar kai dangane da illa na ita wannan cutar ta korona a watannin baya.”

Ko masu karatu kuna da abin cewa ?

Views: 179

One thought on “Don Allah duk mutumin da ya kai shekaru 50 ya daina zuwa Masallaci Sallah—Elrufai

  1. AGASKIYA EL RIFAI YE HATTARA BA A YIMA ALLAH HA KA DON BA JA MA A KAKE YI DASUBA DA ALLAH YAKEYI.GIYAR MULKI KARTAJA KA KAFADI ABIDA ALLAH ZAI CHAN ZAMA TU NANI CIKNI LOKACI. BOKA KO MALAM BASA KAREKA.SABODA MAFIYAWAN AL UMMAR MUSULMI MASU ILIMI MASU TSORON ALLAH SUNGAMA GANO CEWA MAGAR COVIC 19 KAR YACE DA KOKARI SABAMA ALLAH MAHALICI KUMA MUSULMI DAKU ZASU YI AMFANI DON CIMA NASARA. DON ALLAH AJI STORON ALLAH WLH MUTUWA BAWANDA YASAN LOKACIN DA ZA TAZO

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *