Duk maccenda batada aure, batada bambamci da marainiya. Dan haka maza mu rika tausayin mata dan Allah. Da yawan mu munason aure mazan auren ne sukayi karanci.
Views: 11