Fitaccen malamin Islama a Najeriya Sheikh Nuru Khalil ya bayyana ɗan takarar sa na shugaban ƙasa

Malamin addinin Islama Sheikh Muhammad Nuru Khalil ya ce shima yana da ɗan takarar shugaban ƙasar sa wanda zai marawa baya.

Shehin malamin ya ce a dakace shi nan gaba kaɗan a yau zai bayyana ko waye.

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *