Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
GASKIYAR AL’AMARI: “Auren Aisha Aliyu Tsamiya Bai Mutu Ba Kamar Yadda Jaridar Mujallar Fim Suka Rawaito A Jiya Lahadi 19/Nov/2023, Tabbas Auren Jarumar Yana Nan Tareda Mijinta Alhaji Abubakar Buba.
Tun Bayan Lokacin Da Labarin Yayi Yawo A Soshiyal Midiya Nashiga Bincike Babu Dare Ba Rana, To Yanzu Na Samu Tabbaci Akan Auren Hajiya Aisha Yana Nan Daram Igiyoyi Uku Rigis, Zuwa Yanzu Mujallar Fim Ta Goge Wancan Labarin Kuma Sunzo Sun Bayar Da Haƙuri Ga Ma’auratan.
Allah Ya Kiyaye Nagaba!!!
Allah Ya Basu Zaman Lafiya!!!
✍️Faisal Sadauki Jos
Views: 16
