Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
INNALILAHI WA’INNA’ILAHI RAJI’UN
G0barar da ta tashi a dakin dalibai mata a jami’ar Gashua ta ha-laka mutun daya.

A yau aka samu Tashin G0bara a dakin kwanan dalibai mata a babbar jami’ar Gwamnatin tarayya dake Garin Gashua a jahar Yobe, inda aka samu asa-rar rai na wata daliba Mai suna Shamsiya Murtala.
Ubangiji Allah ya kiyaye gaba ya Kuma jikanta da rahama.
Daga Ibrahim Bello Yobe
Views: 152
