Gwamna Ganduje Yasha Kasa a Akwatin zaben sa

Gwamna Ganduje Yasha Kasa a Akwatin zaben sa.

Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje Yasha Kasa a Akwatin zaben sa Dake karamar Hukumar dawakin Tofa.

Ga Sakamakon zaben…
Gargari….
APC 25
NNPP 123
PDP 9

Source: jaridarmikiya

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *