Gwamnonin APC sun ce ba zasu yarda ayi zaɓe a wannan watan ba dole INEC ta ɗage zaɓen

Wata sanarwa ta ambato ƙungiyar gwamnonin jam’iyyar All Progressive Congress APC na cewa

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Wannan canjin kuɗin da aka yi ana tsaka da shirye-shiryen shiga rumfunan zaɓe a faɗin ƙasar shiri ne ake na kada jam’iyyar su a zaɓukan gwamnonin jihohi da za’a gudanar.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Saboda haka suna son INEC ta jinkirta gudanar da zaɓen 2023 wanda aka shirya yin sa a ranar 25 ga wannan watan da muke ciki zuwa watan Afrilu.

Views: 36

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *