Shugaban majalisar Malaman Izala ya yi hatsari a hanyar Abuja

Allah Ya Jarabi Babban Mallamimu Shugaban Majalisar Mallamai JIBWIS Plateau State (Sheikh Khalid Usman Khalid Jos) Da Saman Hatsari Akan Hayar Abuja.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Amma Alhmadullahi Mal Da Tawagan Sa Abun Da Sauki Da Fatan Allah Ya Kara Karewa Kuma Ya Kara Masu Lafiya..

Muhd Sani Balare Ajingi

Views: 39

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *