Wata kyakkyawar budurwa mai Suna Habeebaloh ta bayyana hakan ne a shafin ta na twitter, inda ta bayyana cewar “ita fa har yanzu Budurwa ce kuma bata da Aure.
Ƴammata da yawa dai suna fitowa a shafukan sada zumunta inda suke bayya ra’ayin su akan abinda ya shafi rayuwar su ko kuma abinda suke so.
Haka zalika wasu sukan bayyana irin burin da yake a zuciyar su, wasu kuma sukan fito domin neman mijin Aure
Views: 18

