Hoto na farko Abdullahi ne a wajen kiwo na biyu kuma shine cikin jirgin sama a jiya lokacin da suka tafi Indiya

Hoto na farko, Abdullahi ne a wajen kiwon Shanu. A duk lokacinda ya samu hutu daga Makaranta, yana komawa Gidane ya cigaba da kiwon Shanu. A haka kuma Allah yabashi ikon kammala Degree dinsa da First Class.

Hoto na biyu, Abdullahi ne a cikin Jirgi yana daya daga cikin wadanda suka rabauta da Scholarship na karo karatu da Gwamnatin Jahar Kano ta bada zuwa India jiya suka wuce. Gaskiya Gwamnatin Jahar Kano chanchanta ta duba, saboda kai daga ganin wannan kasan Allah ne ya tsaga da rabonsa.

Views: 54

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *