Ahmed Musa Ya Mallaki Katafaren Gida A Ƙasar Amurka
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafan Najeriya Ahmed Musa, ya sanar da mallakar wannan katafaren gidan a ƙasar Amurka, kamar yadda ya bayyana a shafukansa na sada zumunta.

Views: 55