Shekararsu Sha Uku (13) suna Soyayya kafin Daga bisani su Angwance, lallai sun sha zumar Soyayya Kuma sun jima Suna bawa soyayya haƙinta har Allah yayi ikonsa.
Shin za ku iya ɗaukar Wannan shekarun kuna soyayya kuwa?
Views: 17