HOTUNA: “Labarin yadda wasu bayin Allah suka karɓi addinin Musulunci a jihar Bauchi”

ADDININ MUSULUNCI YA SAMU KARUWA !!!

Kungiyar Muslim professionals in Da’awah Bauchi State(MPD) zahirin Gaskiya wannan kungiya tana kokari kwarai da Gaske.


A jihar Bauchi ta kasa baki daya wajen hadin kai da Kuma Musuluntar da kiristoci.

Mutane (9) sun musulunta
Alhmdllh acigaba da zagawa Aikin da’awah a karkashin wannan ƙungiya na Da’wah munsamu nasarar musuluntar da mutane (8) a wani ƙauye dake ƙaramar hukumar toro,a kuma gidan Sarkin ƙauyen.

Alhmdllh bayan dogon tattaunawa sun Amince yau sun Musulunta A baya sun kasance suna christanci ne

Tsohon sunan su da Sabo

1- Aikata- Umar magada Sarkin gansawa.
2- Alkali -Muh’d shafi’u
3- monday -Muh’d Aminu
4- Yohanna – Yahaya
5- Dogara Aliyu
6- enough Abubakar
8- Shinge Sa’idu
9- Isma’il – muh’d Isma’il.

Muna Rokon Allah ya tabbatar damu dasu acikin Addinin Musulunci

25/5/2023

Mubarak Abubakar Bauchi Daga karamar hukumar Toro_✍️

Views: 43

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *